Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sana'ar sarrafa masara mai zaki
2020-10-28 09:09:07        cri

 

 

Sana'ar sarrafa masara mai zaki ke nan da ake gudanarwa a gundumar Leting dake birnin Tangshan na lardin Hebei, sana'a ce da ta taimaka sosai ga habakar tattalin arzikin wurin.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China