Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Tawagar aikin injiniya ta rundunar sojojin kasar Sin ta kammala aikin kyautata ayyukan tsaron sansanin MDD
2020-10-28 09:09:07        cri

 

 

A ran 18 ga watan Oktoban, tawagar aikin injiniya ta rundunar sojojin kasar Sin dake tabbatar da zaman lafiya a yankin Darfur na kasar Sudan ta kammala aikin kyautata ayyukan tsaron sansanin Fahir inda wakilin AU dake tawagar MDD a yankin Darfur yake, ta yadda za a iya inganta karfin yakar hadduran da mai yiyuwa za su faru ba zato. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China