![]() |
|
2020-10-27 08:47:57 cri |
Bayan ta yi kusan watanni 6 tana tsaron jiragen ruwan daukar kaya da suke wuce yankunan tekun Aden da Somaliya, tawagar dake kunshe da jiragen ruwan yaki uku na kasar Sin ta koma wata tashar ruwan soja dake lardin Zhejiang a ranar 14 ga watan Oktoba. (Sanusi Chen)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China