Abincin birninn Taishan na lardin Guangdong na kasar Sin
2020-10-27 08:28:58 cri
Ga wasu nau'ikan abincin da mazauna birnin Taishan na lardin Guangdong na kasar Sin sun fi so su dandana yayin da suke taya murnar bikin bazara na gargajiyar kasar Sin.(Jamila)