![]() |
|
2020-10-26 08:47:29 cri |
Kwanan baya, an gabatar da sabon jirgin saman fasinja na SST mai lambar XB-1 da kamfanin Boom Technology na kasar Amurka ya kera, kuma bisa shirin da aka tsara, za a kaddamar da aikin gwajin tashi da saukar jirgin a shekarar 2021 mai zuwa. (Maryam)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China