Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Al-Burhan ya yi maraba da shirin Trump na cire Sudan daga jerin kasashen dake daukar nauyin ta'addanci
2020-10-20 11:05:41        cri
Shugaban gwamnatin wucin gadi ta Sudan Abdel Fattah Al-Burhan, ya yi maraba da sanarwar da shugaba Donald Trump na Amurka ya bayar, na cire sunan kasar Sudan daga jerin sunayen kasashen da Amurka ta ce suna daukar nauyin ayyukan ta'addanci.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China