Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Nune-nunen tufafi da ado na gargajiyar 'yan kabilar Miao
2020-10-23 10:08:48        cri

 

 

 

'Yan kabilar Miao na nuna tufafi da adonsu na gargajiya a gundumar Danzhai da ke yanki mai cin gashin kansa na kabilar Miao da ta Dong da ke kudu maso gabashin lardin Guizhou na kasar Sin. A lokacin hutu da na bukukuwa, 'yan kabilar Miao mazauna wurin su kan sanya tufafinsu na gargajiya, don nuna al'adun 'yan kabilar darikoki daban daban da suka shafi tufafi da ma ado.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China