Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ministan Harkokin Wajen Kasar Sin Zai Halarci Taron MDD Kan Yankin Gulf
2020-10-19 20:19:32        cri
A yau Litinin 19 ga wata, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Zhao Lijian, ya sanar da cewa, ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, zai halarci taron ministoci da kwamitin sulhu na MDD zai shirya ta kafar bidiyo a ranar 20 ga wata, game da halin da ake ciki a yankin Gulf. (Tasallah Yuan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China