Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Amurka na da mummunan sakamako game da kare muhalli
2020-10-19 19:52:03        cri
A yau Litinin ne ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin, ta wallafa wasu takardun bayanai biyu game da yadda kasar Amurka take lalata muhallin duk duniya baki daya. Bayan fitar da bayanan a shafin yanar gizon ma'aikatar, kakakin ta Zhao Lijian, ya bayyanawa taron manema labarai na rana rana da aka saba gudanarwa cewa, kundin bayanan biyu, na da nufin bayyana irin gazawar Amurka a fannin kare muhalli, tare da bayyanawa duniya rashin dacewar yadda "kura ke cewa kare maye". (Saminu Alhassan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China