![]() |
|
2020-10-16 19:47:52 cri |
Ana amfani da laimar kwado masu launuka daban daban wajen kawata titunan birnin Stockholm, kasar Sweden bisa shirin Laimar kwadi da aka kaddamar a shekarar 2012 a kasar Portugal.(Kande Gao)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China