![]() |
|
2020-10-17 16:36:20 cri |
An shirya wani gwanjon kasusuwan dabbar tyrannosaurus mafi girma, inda aka sayar da su kan dala miliyan 275, farashin da ya ninka kusan sau hudu bisa hasashen da aka yi kafin a fara gwanjon.(Kande Gao)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China