![]() |
|
2020-10-15 15:59:40 cri |
Kwanan baya, an yi bikin baje kolin kekuna da motocin wasa a garin Pingxiang na lardin Hebei, 'yan kasuwa daga sassan daban daban na kasar Sin sama da dubu 3 sun halarci wannan biki. (Maryam)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China