Ga yadda wasu sabbin sojojin sama yan mata na kasar Sin suke kaddamar da zaman rayuwarsu a sansanin soja
2020-10-19 15:09:13 cri
Ga yadda wasu sabbin sojojin sama 'yan mata na kasar Sin da aka dauka kwanakin baya suke kaddamar da zaman rayuwarsu da kuma samun horo a sansanin soja. (Sanusi Chen)