Joshua Cheptegei ya kafa wani sabon kambun bajimtar duniya a gudun mita 10000 na maza




Dan wasan gudun dogon zango dan kasar Uganda Joshua Cheptegei ya kafa wani sabon kambun bajimtar duniya a gudun mita 10000 na maza, cikin minti 26 da dakika 11.(Zainab Zhang)