Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yankin bude ido na Kanas dake yankin Altay na jihar Xinjiang
2020-10-14 17:41:51        cri

 

 

Yankin bude ido na Kanas dake yankin Altay na jihar Xinjiang, Swan na yi rawa a tabkin Kanas. Halitta maras gurbata a wannan wuri ya baiwa Swan yanayi mai kyau, hakan ya sa Swan sun kai ziyara a wannan wuri cikin lokaci a ko wace karshen watan Mayu, sun kwashe watanni 5 a wannan wuri kuma sun tashi a watan Octomba. Ban da Swan, dila da kura da kuma bear da dai sauransu suna zama ko suna kaurawa zuwa wannan wuri a lokaci-lokaci.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China