Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Lambun shan iska na Guoqionggangri na garin Geda na gundumar Dangxiong dake jihar Tibet
2020-10-13 08:58:04        cri

 

 

Lambun shan iska na Guoqionggangri na garin Geda na gundumar Dangxiong dake jihar Tibet, wanda ke da tsayi mita 5500 da nisan kilomita 160 daga birnin Lhasa. Wuri ne dake da kogin kankara da tsauni mai kankara da ciyawa, inda masu bude ido za su iya shakata da ni'imtaccen shimfidar wuri mai kayatarwa.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China