![]() |
|
2020-10-20 11:19:46 cri |
Wannan masana'antar saka ce da aka kafa a wani wurin tsugunar da mutane masu fama da talauci dake gundumar Butuo, ta soma aiki ne a kwanan nan, masana'antar dake da muraba'in mita 500 ta samar da wani dandamalin samun horo da musayar ra'ayoyi da kera kayayyakin gargajiyar 'yan kabilar Yi ga mata kimanin 1100 dake zaune a wurin. Masana'antar tana kuma taimakawa matan wurin wajen samun kudin shiga ba tare da fita waje ba, tana kuma taka rawar gani wajen kawar da talauci a wurin.
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China