Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin za ta daidaita fannin samar da ayyukan yi da kare muhalli
2020-10-09 21:28:54        cri
A yau Juma'a ne majalissar gudanarwar kasar Sin, ta jaddada aniyar karfafa matakan daidaita dabarun samar da guraben ayyukan yi, don tabbatar da cimma kudurorin da aka sanya gaba a duk shekara a fanni.

Cikin wata sanarwar da majalissar ta fitar bayan taron da firaministan kasar Li Keqiang ya jagora, an kuma bayyana cewa, yayin taron na yau, an zartas da kudurin tsarin aiki na kasar Sin, game da raya amfani da ababen hawa masu amfani da sabbin makamashi, don fadada ci gaba, ba tare da gurbata muhalli ba. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China