![]() |
|
2020-10-24 16:04:42 cri |
Layukan dogo masu saurin tafiya wata alama ce ta ci gaban kasar Sin, wadanda suke taimakawa sosai ga ayyukan yaki da fatara a sassa daban-daban na kasar Sin.(Murtala Zhang)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China