![]() |
|
2020-10-16 08:26:09 cri |
Hotunan inabin da ake nomawa a yankin Litong na birnin Wuzhong dake jihar Ningxia ta kasar Sin, wuri ne mai dadadden tarihi na noman inabi, kuma sana'ar noman inabin tana taimakawa sosai ga ci gaban zaman rayuwar manoman wurin.(Murtala Zhang)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China