Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An sake bude cibiyar wasannin motsa jiki a Wuhan bayan COVID-19
2020-10-14 08:06:57        cri

 

 

 

 

An sake bude cibiyar wasannin motsa jiki ta birnin Wuhan, wadda aka taba amfani da ita a matsayin asibitin wucin-gadi lokacin da cutar COVID-19 ke yaduwa a birnin. Yanzu kome ya daidaita.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China