Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Gasar fid da rago mafi kyau
2020-10-12 20:11:50        cri

 

 

 

Gasar fid da rago mafi kyau ke nan da ta gudana a yankin Altai na jihar Xinjiang da ke arewa maso yammacin kasar Sin. Sama da raguna 100 ne suka halarci gasar, kuma masana ilmin dabbobin gida za su tantance nauyinsu da siffarsu da kuma shekarunsu, don fitar da raguna mafi kyau.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China