![]() |
|
2020-10-15 08:12:22 cri |
Irin tashar aikin jinya ta tafi da gidanka da aka kafa a jirgin kasa, a kowane mako za ta ba da hidima a wani birnin dake dab da hanyar dogo. Ban da bincike kan cutar COVID-19, kuma tashar tana samar da hidimar ba da jinya kan cututtukan da suka shafi hakora da ido.
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China