Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wata mace dake taimakawa mazauna garinsu wajen kawar da talauci
2020-10-13 09:56:39        cri

 

 

 

 

Wannan mace da ta fito daga kauyen Siping dake lardin Shaanxi na kasar Sin, mai suna Li Meng, ita da mijinta sun kafa wani kamfanin kiwon kaji, har ma sun hada kai tare da kamfanoni masu tallafawa kan kawar da talauci don sayar da kayayyakin musamman na wurin kai tsaye ta intanet, tana fatan taimakawa mazauna wurin wajen kawar da talauci.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China