Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wata yariniya da abokiyarta
2020-10-12 14:05:54        cri

 

 

 

 

 

Johanna Maria, 'yar shekaru 22 a duniya, daliba ce ta kasar Jamus, tana son zuwa Dundee, na kasar Ingila don yin karatu, amma ba za ta iya biyan kudin safarar abokiyar zamanta ba, wata doki ' yar shekaru 14, kan kudi fam, 2,000, kuma ba za ta iya jure dogon rabuwar da dokin ba. Don haka Johanna ta mayar da hankalinta daga Jamus zuwa Scotland, Ingila, ta yi tafiya mai nisan mil 2500 (kusan kilomita 4,023) da ƙafa domin cigaba da karatunta. Ta tashi daga Jamus a cikin watan Fabrairu kuma ta sanya jakunkunanta a cikin keken doki.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China