Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Babbar masana'antar sarrafa naman kaza a Xinjiang
2020-10-03 14:28:24        cri

 

 

 

Wata babbar masana'antar sarrafa naman kaza ke nan da aka kafa a watan Mayun bana a gundumar Moyu dake yankin Hetian na jihar Xinjiang, inda aka dauki hayar ma'aikata mazauna wurin kusan 6000, ciki har da masu fama da talauci sama da 3000, aikin da ya taimaka musu sosai wajen yaki da talauci.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China