Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An fara aza kankara a cibiyar motoci da keken tafiya a kan kankara
2020-10-03 14:28:08        cri

An fara aza kankara a cibiyar motoci da keken tafiya a kan kankara, ta gasar wasannin Olympics na lokacin hunkuru dake yankin Yanqing na birnin Beijing, kungiyar wasan kankara ta kasar Sin za ta shiga cibiyar don yin horo a farkon watan Oktoba.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China