Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Zhou Guanyu ya zama zakaran gasar tseren motoci na F2 karo na farko
2020-10-02 14:49:56        cri

Dan wasan tseren motoci na F2 na kasar Sin Zhou Guanyu, ya zama zakaran gasar tseren motoci na F2 ta kasar Rasha, don haka ya zama dan wasan kasar Sin na farko da ya zama zakara a irin wannan gasa.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China