Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wani dan kasar Turkiya ya cimma burinsa na zauna a babban kujera na kallon TV a sararin sama
2020-10-02 14:49:44        cri

 

 

Hasan Kaval, dan kasar Turkiya mai aikin horor da fasahar tukin paraglider ya cimma wani burin da ya wuce zaton mutane, wato ya zauna a kan babban kujerar dake cikin paraglider da ke sararin sama yana kallon TV yana shan coca-cola kamar yadda yake a gida.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China