Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kwamitin koli na JKS na 19 zai gudanar da zamansa na biyar a watan Oktoba
2020-09-28 19:59:23        cri
Zaman taron hukumar siyasar kwamitin koli na JKS ya sanar Litinin din cewa, kwamitin kolin JKS na 19 ya shirya gudanar da taronsa na biyar daga ranar 26 zuwa 29 ga watan Oktoba mai kamawa a birnin Beijing, fadar mulkin kasar. (Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China