Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Babban kwandon furanni a filin Tian'anmen
2020-09-30 09:07:53        cri

 

 

 

 

Gobe 1 ga watan Oktoba, Najerya ta cika shekaru 60 da samun 'yancin kai daga Turawa 'yan mulkin mallaka, ita ma kasar Sin ta cika shekaru 71 da kafa Jamhuriyar Jama'ar kasar. Hotunan dake nuna wani babban kwandon furanni mai kyan-gani da aka ajiye a babban filin Tian'anmen dake Beijing, fadar mulkin kasar Sin, domin murnar wannan muhimmiyar rana.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China