Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya jaddada gina jihar Xinjiang bisa tsarin gurguzu mai sigar musamman ta kasar Sin a sabon zamani
2020-09-26 20:40:06        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira da kokarin gina jihar Xinjiang bisa tsarin gurguzu mai sigar musamman ta kasar Sin a sabon zamani.

Xi Jinping ya bayyana haka ne yayin wani taron karawa juna sani karo na 3 kan ayyukan da suka jibanci Xinjiang, wanda ya gudana jiya Juma'a da yau Asabar a birnin Beijing. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China