Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin za ta kara zuba jari a wasu sabbin sanaoi guda 8
2020-09-24 10:35:44        cri

Sin za ta kara zuba jari kan fasahohin sadarwa da hallitu da samar da na'urori na zamani da sabbin kayayyakin masana'antu da sabbin makamashi da motoci masu amfani da makamashi da ba ya gurbata muhalli, da tsimin makamashi da kiyaye muhalli da aikin kirkire-kirkire na sadarwa, ta yadda za a ingiza bunkasuwar wadannan sana'o'i baki daya. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China