Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasar Sin ba ta son yin adawa kan tunani, da raba kai ko kuma nuna fin karfi
2020-09-24 10:34:02        cri
Kasar Sin ba ta son yin adawa kan tunani, da raba kai ko kuma nuna fin karfi, muradunmu shi ne kara kyautata rayuwar al'ummun kasar da yawansu ya kai miliyan 1400, tare kuma da taka rawa wajen ci gaban bil Adam, amma kasar Sin ba za ta amince wasu su lalata ikon mulki da kimar al'ummu da moriyar ci gabanta ba, tabbas za ta kiyaye hakki da moriyarta da kuma adalcin duniya baki daya.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China