Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
 Ya dace bangarori daban daban su yi la'akari domin kyautata tsarin dake karkashin jagorancin MDD
2020-09-24 10:33:20        cri
Xi ya kuma bayyana cewa, yanzu haka an gamu da matsala a tsarin tafiyar da harkokin kasa da kasa, sakamakon barkewar annobar COVID-19, a don haka ya dace bangarori daban daban su yi la'akari domin kyautata tsarin dake karkashin jagorancin MDD.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China