Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin tana kokarin gina "hanyar siliki" ba tare da gurbata muhalli ba tare da sauran kasashe daban daban
2020-09-24 10:31:05        cri
Xi ya kara da cewa, ya zama dole a samu ci gaba mai dorewa, abu mafi muhimmanci shi ne a daidaita huldar dake tsakanin bil Adam da hallitu, kasar Sin, ba ma kawai tana kokarin kyautata wayewar kan hallitu masu rai da masara rai ba, har ma tana sauke nauyin dakile matsalar sauyin yanayi dake bisa wuyanta, ta yadda za a kiyaye duniyarmu, inda daukacin bil Adam suke rayuwa, kana tana kokarin gina "hanyar siliki" ba tare da gurbata muhalli ba tare da sauran kasashe daban daban.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China