Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ba zai yiyu al'ummun kasashen duniya, su goyi bayan ra'ayin bangaranci da nuna fin karfi ba
2020-09-24 10:29:25        cri
Shugaba Xi ya nuna cewa, duk da cewa, an gamu da sabbin matsaloli bayan barkewar annobar, amma dukkansu suna shafar zaman lafiya da samun ci gaba, shi ya sa ya kamata kwamitin sulhun majalisar dinkin duniya, ya kara ba da muhimmanci kan wadannan batutuwa, saboda ba zai yiyu al'ummun kasashen duniya, su goyi bayan ra'ayin bangaranci da nuna fin karfi ba.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China