Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
'Yan mata na kungiyar aikin ceto ta bakin teku tare da karen da suka koyar
2020-10-09 08:15:25        cri

 

 

 

 

A Tarquinia na kasar Italiya, wasu 'yan mata na kungiyar aikin ceto ta bakin teku tare da karen da suka koyar suna kokari tare don tabbatar da tsaron masu yawon shakatawa, wadanda kuma suka jawo hankulan mutane sosai. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China