2020-09-18 21:20:46 cri |
Yadda kamfanin samar da cakulan na Lindt ya gina wani idon ruwa da ke feshin ruwan cakulan da ya kai tsayin mita 9 a cikin wani babban dakin da ake kira Gidan Cakulan a kasar Switzerland.(Kande Gao)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China