2020-09-15 14:00:04 cri |
Jiya Litinin, wakilin asusun raya sha'anin aikin gona na kasa da kasa IFAD Matteo Marchisio ya zanta da manema labarai ta kafar bidiyo, inda ya nuna yabo ga nasarar da Sin take samu wajen kawar da kangin talauci. Ya ce, matakan kawar da talauci da Sin take dauka ba bayar da tallafi kawai take yi ba, har ma yana shafar bangarori daban-daban, hakan ya sa, dabaru da kuma fasahohin da Sin take da su a wannan fanni, ya dace a yada su zuwa dukkan sassan duniya. (Amina Xu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China