Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Furen Lavender ya yi armashi a kwarin kogi na Ili
2020-09-15 10:38:31        cri

 

 

 

Furen Lavender ya yi armashi a kwarin kogi na Ili, kamar wata duniya ta launin purple. Ya zuwa yanzu, wannan wuri ya zama wurin samar da faren Lavender mafi girma a kasar Sin, yawan furen da ya samar ya kai kashi 97% na kasar Sin.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China