Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga yadda wasu jami'an sojin kasar Sin suke koyon dabarun ceto wadanda suka nitse a karkashin teku
2020-09-15 09:27:30        cri

 

 

 

Wasu jami'an soja ke nan, suke koyon dabarun tunkarar hadurra dake faruwa a karkashin teku, da wani sansanin sojan teku dake arewacin kasar Sin ya shirya, don ceto wadanda suka nitse a karkashin teku. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China