Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bikin Shanbhala
2020-09-16 10:17:50        cri

 

 

 

 

 

Bikin shambhala na nune-nunen harkokin yawon shakatawa ke nan, wanda ya gudana a karo na 20 a yankin Gannan mai cin gashin kansa na kabilar Zang da ke lardin Gansu na kasar Sin. A 'yan shekarun baya. Hukumar yankin ta yi kokarin bunkasa harkokin yawon shakatawa, don kara kudin shigar manoma da makiyayan wurin. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China