Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yariniya mai aikin kula da gauraka mai jan kai
2020-09-14 09:01:30        cri

 

Wannan yariniya mai suna Yin Hang, mai shekaru 23 da ta fito daga birnin Shenyang na kasar Sin, tana aikin kula da gauraka mai jan kai, ta ce tun daga lokacin yarantakarta tana son dabbobi sosai, ta yi fatan samun wani aikin yi irin na mu'amala da kananan dabbobi. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China