Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Rukunonin tankunan yaki uku na kasar Sin sun yi nasarar shiga matakin karshe na wata gasar soja
2020-09-07 08:46:39        cri

 

 

 

 

A ranar 30 ga watan Agusta, an kammala kashi na farko na Gasar Sarrafa Tankunan Yaki Na Kasa da Kasa na 2020 da aka shirya a kasar Rasha, inda rukunonin tankunan yaki uku na kasar Sin suka yi nasarar shiga matakin karshe na gasar. Yanzu ana ci gaba da wannan gasa a kasar Raha, inda rukunonin tankunan yaki guda 45 wadanda suka fito daga kasashe ko yankuna 16 suke halartar gasar. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China