Ga 'yan uwa guda biyu da suke yin kokarin buga wasan kwallon kankara
2020-08-29 16:31:32 cri
Ga 'yan uwa guda biyu da suke yin kokarin buga wasan kwallon kankara a hutun karatunsu na lokacin zafi, wadanda suka fara koyon wasan a shekarar 2018, da kuma 2019.(Zainab Zhang)