Tawagar wasan gudu kan kasa da taya kan takalmai ta matasa da yara ta ci gaba da yin horaswa




Tawagar wasan gudu kan kasa da taya kan takalmai ta matasa da yara ta wata makarantar midil dake birnin Beijing ta ci gaba da yin horaswa a yayin hutun karatu na lokacin zafi.(Zainab Zhang)