Xi ya jaddada muhimmancin hade tsarin sama da shawarwarin jamaa cikin shirin raya kasa karo na 14

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya jaddada muhimmancin hade muhimman tsare-tsaren kwararru, da shawarwarin jama'a, cikin shirin raya kasar na shekaru biyar biyar karo na 14, wadanda a halin yanzu ake aiki tukuru wajen shirya shi. (Saminu)