Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Lambun shan iska na Meiyuan mai shuka furen Plum dake birnin Xuzhou
2020-08-04 10:41:00        cri

 

 

Lambun shan iska na Meiyuan mai shuka furen Plum dake birnin Xuzhou, furen Plum guda 5000 sun yi armashi matuka, ban da fure mai launin ja da fari, a wannan karo ana iya shakatawa da fure mai launin kore da baki, akwai kamshi sosai.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China