2020-08-03 14:36:07 cri |
Kungiyar "'yan uwa hudu" ta kasar Zimbabwe ta shafe shekara daya da rabi tana shirya wasan kwaikwayon raye-raye a kasar Sin. 'yan kungiyar suna fatan shirin nasu zai kai ga hada kan al'adun Sin da na Afirka.
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China